rachelua_ha_psa_tn_l3/73/08.txt

10 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna magana gãba da sammai",
"body": "A nan “bakinsu” misalai ne ga maganarsu, kuma “sammai” alama ce ta Allah, wanda ke zaune a cikin sammai. AT: \"Suna magana game da Allah, wanda ke cikin sama\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "harsunan su kuma na tattaki a ƙasa",
"body": "Kalmar \"harsuna\" tana wakiltar mutane da kansu. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"suna tafiya a\ncikin duniya suna faɗar abubuwa marasa kyau game da Allah\" ko 2) \"suna zuwa ko'ina suna\nalfahari da kansu.\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]