rachelua_ha_psa_tn_l3/68/34.txt

10 lines
288 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku furta ƙarfi ga Allah",
"body": "\"Bayyana\" yana nufin ba da daraja ga wani. AT: \"ƙarfi na Allah ne\""
},
{
"title": "Allah, kai abin tsoro ne a cikin wurinka mai tsarki",
"body": "Anan marubucin yayi magana kai tsaye da Allah. (Duba: figs_apostrophe)"
}
]