rachelua_ha_psa_tn_l3/68/32.txt

10 lines
497 B
Plaintext

[
{
"title": "ku mulkokin duniya",
"body": "Anan \"masarautu\" na nufin 'yan ƙasa na masarautun. AT: \"ku mutanen ƙasa ne\nna masarautu a duk duniya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Gare shi wanda ke sukuwa kan saman sammai",
"body": "Kalmar \"raira waƙa\" ana nuna ta farkon wannan aya. Anan an siffanta Allah kamar yana tafiya a cikin karusar cikin sama. AT: \"Ku raira waƙa ga Allah wanda yake hawan sama a\ncikin karusarsa\" (Duba: figs_ellipsis da figs_metaphor)"
}
]