rachelua_ha_psa_tn_l3/68/30.txt

14 lines
792 B
Plaintext

[
{
"title": "da namomin jejin dake zama cikin iwa",
"body": "Masana da yawa sun gaskata cewa waɗannan dabbobin daji kwatanci ne wanda ke nufin\nmutanen Masar. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"mutanen Masar\nwaɗanda suke kamar namun daji a cikin iwa\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
},
{
"title": "a kan mutane, da bijimai masu yawa da 'yan maruƙa",
"body": "Ana maganar al'umman sauran al'ummu kamar wasu manyan shanu ne. AT:\n\"kasashe masu karfi, wadanda suke kamar garkunan bijimai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yarima zasu fito daga Masar",
"body": "An nuna cewa waɗannan yariman sun fito ne daga Masar don ba da kyauta ga Allah a\nYerusalem. Madadin fassara: \"To shugabannin Masar za su kawo maku kyaututtuka\" (Duba: figs_explicit)"
}
]