rachelua_ha_psa_tn_l3/68/19.txt

10 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda kullum ya ke kula da mu",
"body": "\"yana ɗauke da kayanmu masu nauyi a kowace rana.\" Maganar Ubangiji ga mutanensa ana\nmaganarsa kamar yana ɗauke da matsalolinsu kamar nauyi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai rotsa kan maƙiyansa",
"body": "An ambaci Allah a matsayin jarumi wanda zai kashe maƙiyansa ta hanyar buge su a\nkawunansu don ya kashe su. AT: \"zai kashe makiyansa ta hanyar buge su a kai\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
}
]