rachelua_ha_psa_tn_l3/68/09.txt

6 lines
252 B
Plaintext

[
{
"title": "ka ƙarfafa abin gãdonka sa'ad da suka gaji",
"body": "Ana maganar ƙasar Isra'ila kamar dai mutum ne wanda zai iya gajiya, ko kuma ya sami ƙarfi.\nAT: \"kun sa ƙasar ta samar da kyawawan amfanin gona\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]