rachelua_ha_psa_tn_l3/68/07.txt

14 lines
450 B
Plaintext

[
{
"title": "idan da kayi tafiya a gaban mutanenka",
"body": "\"ka jagoranci mutanenka\""
},
{
"title": "idan ka bi ta cikin jeji",
"body": "Ana magana akan Allah kamar soja ne wanda zaiyi gaba da jama'ar Isra'ila. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a gaban Allah",
"body": "Wannan karin magana anan yana nufin bayyanuwar Allah a gaban Isra'ilawa. AT:\n\"lokacin da Allah ya bayyana ga Isra'ilawa\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]