rachelua_ha_psa_tn_l3/68/04.txt

14 lines
652 B
Plaintext

[
{
"title": "Uban marar uba",
"body": "Ana magana akan Allah a matsayin Allah mai jinƙai wanda yake aiki kamar uba ga marayu.\nAT: \"Wanda ya zama kamar uba ga yaran da basu da iyaye\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "alƙali saboda gwauraye",
"body": "An ambaci Allah a matsayin Allah mai jinƙai wanda yake kiyaye gwauraye. AT:\n\"mai kariya ga zawarawa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allah yakan sa masu kaɗaici cikin iyali",
"body": "Ana magana akan Allah kamar yana sanya mutane masu kadaici cikin dangi. \"Allah yana samar da iyalai ga waɗanda ba su da wanda za su zauna tare da su\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]