rachelua_ha_psa_tn_l3/67/05.txt

6 lines
242 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙasa ta ba da amfaninta",
"body": "Anan marubucin yayi magana ne game da \"ƙasa\" kamar dai ta zaɓi ne don samar da girbi ga\nmutane. AT: \"Mun girbe alfanu mai yawa daga albarkatunmu\" (Duba: figs_personification)"
}
]