rachelua_ha_psa_tn_l3/67/03.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari mutane su yabi Allah, dukkan mutane su yabe ka",
"body": "Magana ta biyu ta ƙarfafa ma'anar farkon don ta nanata muhimmancin yabon Allah. (Duba: figs_parallelism)"
}
]