rachelua_ha_psa_tn_l3/67/01.txt

10 lines
410 B
Plaintext

[
{
"title": "yasa fuskarsa ta haskaka wajenmu",
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna musu alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka musu. AT: \"ku aikata mana yadda ya kamata\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "domin a san hanyoyinka a duniya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane na iya sanin hanyoyinku a\nbayan ƙasa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]