rachelua_ha_psa_tn_l3/66/19.txt

6 lines
255 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma da gaske Allah ya ji; ya kula",
"body": "Waɗannan jumloli biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafawa\ncewa Allah ya ji addu'arsa. AT: \"Amma hakika Allah ya ji addu'ata\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]