10 lines
600 B
Plaintext
10 lines
600 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ku yi sowa ta farinciki ga Yahweh, ku duniya dukka",
|
|
"body": "“Murya mai daɗi ga Allah” tana wakiltar rera waƙoƙi da yabon Allah. AT: \"Bari\ndukkan duniya su raira waƙa da farin ciki ga Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ku raira ɗaukakar sunansa, ku sa yabonsa ya zama ɗaukakakke",
|
|
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'anoni iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa yadda\nAllah yake da ban mamaki. AT: \"Ku raira waƙa game da yadda sunan Allah mai\nban mamaki; raira yabo mai ban mamaki game da girman Allah\" (Duba: figs_parallelism)"
|
|
}
|
|
] |