rachelua_ha_psa_tn_l3/55/15.txt

10 lines
519 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari mutuwa ta afko masu",
"body": "Ana maganar mutuwa kamar mutum ne da zai iya afkawa mutane. AT: \"Bari\nmaƙiyana su mutu farat ɗaya\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "gama mugunta ce kaɗai rayuwarsu",
"body": "Ana maganar mugunta kamar abu ne wanda zai iya kasancewa a wani wuri. Maganar muguntar da magabtansa suka saba magana ana maganarsu kamar mugunta tana tare da su ko kuma\nkusa da su. AT: \"koyaushe suna aikata mugunta a inda suke zaune\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]