rachelua_ha_psa_tn_l3/50/14.txt

10 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "ku bada alƙawaranku ta rantsuwa ga Mai Iko Dukka",
"body": "Marubucin yayi magana akan \"alwashi\" kamar suna kudin da mutum yake biya ga Allah. AT: \"ku cika alwashin da kuka yi wa Maɗaukaki\" ko \"ku yi abin da kuka alkawarta\nwa Maɗaukaki ya yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a ranar damuwa",
"body": "Anan kalmar \"yini\" tana nufin kowane lokaci. AT: \"duk lokacin da kuka sami\nmatsala\" (Duba: figs_idiom)"
}
]