rachelua_ha_psa_tn_l3/49/01.txt

6 lines
226 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku ji wannan, dukkanku mutane; ku kasa kunne, dukkanku mazaunan duniya",
"body": "Waɗannan jumlolin biyu dai-dai suke. Tare suna ƙarfafa umarnin ga dukkan mutane su saurara.\n(Duba: figs_parallelism)"
}
]