rachelua_ha_psa_tn_l3/44/25.txt

10 lines
400 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama mun narke mun zama ƙura",
"body": "Marubucin yayi maganar wulakantasu kamar dai jikunansu abubuwa ne, kamar kankara, da ke narkewa kuma suke jika cikin datti. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "jikunanmu sun manne da ƙasa",
"body": "Marubucin yayi maganar wulakancin su kamar dai jikinsu ya makale a kasa kuma ba zasu iya\ndaga kansu ba. (Duba: figs_metaphor)"
}
]