rachelua_ha_psa_tn_l3/44/15.txt

10 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "kunyar fuskata ta rufe ni",
"body": "Marubucin yayi maganar kunyarsa kamar wani abu ne ya lullubeshi kamar bargo zai lullubeshi. AT: \"Kunyar fuskata ta mamaye ni\" (Duba: metaphor)"
},
{
"title": "saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage",
"body": "A nan kalmomin \"muryar\" suna wakiltar mutumin da yake zaginsa. AT: \"saboda\nabin da mutumin ya fada wanda ya tsawata min kuma ya zageni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]