14 lines
523 B
Plaintext
14 lines
523 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "hannun damanka da ƙarfinka",
|
|
"body": "A nan kalmar “hannu” na nufin ikon Allah. A hade, suna nanata girman\nikon Allah. AT: \"ƙarfin ku mai girma\" (Duba: figs_metonymy da figs_doublet)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da hasken fuskarka ne",
|
|
"body": "Kuna iya samar da fi'ili don wannan jumlar. AT: \"hasken fuskarka ya sami ƙasar\ndon mallakarsu\" (Duba: figs_ellipsis)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "nasara domin Yakubu",
|
|
"body": "Ana kiran jama'ar Isra'ila da sunan kakansu \"Yakubu.\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |