rachelua_ha_psa_tn_l3/41/07.txt

10 lines
548 B
Plaintext

[
{
"title": "gãba da ni suna fatan shan wahalata",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"suna fatan cewa mummunan abubuwa zasu same ni\" ko kuma\n2) \"suna shirin cutar da ni.\""
},
{
"title": "yanzu da ya ke kwance ƙasa, ba zai ƙara tashi ba",
"body": "Anan kalmomin \"kwanciya\" na nuni ga kwanciya kan gado saboda rashin lafiya. Cewa ba zai “tashi ba” yana nufin zai ci gaba da kwanciya, wannan maƙarƙancin mutuwa ne. AT: \"yanzu tunda bashi da lafiya a gado, zai mutu a can\" (Duba: figs_explicit da figs_euphemism)"
}
]