rachelua_ha_psa_tn_l3/38/17.txt

10 lines
352 B
Plaintext

[
{
"title": "Na kusan yin tuntuɓe",
"body": "Zai yiwu ma'anonin wannan kalmonin su ne 1) \"Ba ni da lafiya har na kusan mutuwa\" ko 2)\n\"Da sannu zan lalace.\" Zai iya zama mafi kyau kada a fassara fassarar a cikin rubutun. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ina cikin wahala kowacce sa'a",
"body": "\"kullum ina cikin raɗaɗi\""
}
]