rachelua_ha_psa_tn_l3/38/11.txt

6 lines
230 B
Plaintext

[
{
"title": "suna maganar hallakarwa da faɗin kalmomin ruɗu",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada yanayin cutarwar abin\nda waɗannan mutane ke faɗi. (Duba: figs_parallelism)"
}
]