rachelua_ha_psa_tn_l3/38/05.txt

6 lines
254 B
Plaintext

[
{
"title": "Raunukana sun harbu suna wari",
"body": "Anan \"wari\" yana nuni ga ciwon nasa wanda yake da ƙamshi mai haɗari wanda yake da\nruɓaɓɓen nama. AT: \"Raunin na ciwo ne kuma suna wari yayin da suka ruɓe\"\n(Duba: figs_metonymy)"
}
]