rachelua_ha_psa_tn_l3/27/09.txt

14 lines
636 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni",
"body": "Fuskar a nan tana wakiltar hankalin Yahweh, kuma ɓoye fuska yana wakiltar ƙin wani. AT: \"Kada ku ƙi ni\" ko \"Kada ku daina kula da ni\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
},
{
"title": "Koda mahaifina ko mahaifiyata sun yashe ni",
"body": "\"Ko da mahaifina da mahaifiyata za su bar ni.\" Ba yana cewa da gaske sun yi wannan ba ko\nkuwa za su aikata shi. Maganarsa ita ce, ko da sun yi haka, Allah ba zai rabu da shi ba. (Duba: figs_hypo)"
},
{
"title": "Yahweh zaya karɓeni",
"body": "\"Yahweh zai kiyaye ni\" ko kuma \"Yahweh zai kula da ni\""
}
]