18 lines
577 B
Plaintext
18 lines
577 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "magabtana da maƙiyana ",
|
|
"body": "Wadannan kalmomin ma'anarsu daya. Waɗannan mugaye ne suka kusace shi. (Duba: figs_doublet)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Koda runduna zasu zagaye ni da gãba",
|
|
"body": "\"kodayake sojoji sun kewaye ni\" ko \"ko da yake sojoji sun kafa alfarwansu kewaye da ni\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "zuciyata baza ta ji tsoro ba",
|
|
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. AT: \"Ba zan ji tsoro ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kasance da ƙarfin hali",
|
|
"body": "\"Zan ci gaba da dogaro ga Allah ya taimake ni\""
|
|
}
|
|
] |