rachelua_ha_psa_tn_l3/26/09.txt

10 lines
402 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka kawar dani tare da masu zunubi",
"body": "\"Shafe kai\" a nan kwatanci ne na hallaka. AT: \"Kada ku halakar da ni tare da\nmasu zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "mutane masu marmarin shan jini",
"body": "Kalmar \"zubar jini\" tana wakiltar son kashe mutane. AT: \"mutanen da ke ɗokin\nzubar da wasu jini\" ko \"masu kisan kai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]