rachelua_ha_psa_tn_l3/17/15.txt

6 lines
280 B
Plaintext

[
{
"title": "zan ga fuskarka a cikin adalci",
"body": "Anan \"fuska\" yana wakiltar Yahweh a cikin dukkan yanayin rayuwarsa. Dauda yana da tabbaci cewa zai ga Yahweh. AT: \"saboda nayi daidai yadda ya dace, zan kasance tare\nda ku wata rana\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]