rachelua_ha_psa_tn_l3/17/04.txt

14 lines
871 B
Plaintext

[
{
"title": "sune a cikin maganar leɓunanka waɗanda na tsare kaina daga hanyoyi na marasa bin doka",
"body": "Anan \"maganar leɓunanku\" na nuna koyarwar Allah, kuma \"hanyoyin marasa bin\ndoka\" wani magana ga abubuwan da marasa bin doka suke aikatawa. AT: \"ta hanyar bin umarninku ne yasa na kiyaye kaina daga aikata abubuwan da mutane masu aikata laifi ke\naikatawa\" ko \"koyarwar ku ta sa na guji aikata miyagun abubuwa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Na yi tafiya a kan tafarkinka sosai sawayena basu kauce ba",
"body": "Duk waɗannan maganganun suna nufin abu ɗaya. Maimaitawa yana ƙara ƙarfafawa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "sawayena basu kauce ba",
"body": "Marubucin yayi maganar biyayyarsa ga Allah kamar yana tafiya akan hanya. AT: \"Na ƙuduri aniyar bin hanyoyinku\" (Duba: figs_metaphor da figs_litotes)"
}
]