rachelua_ha_psa_tn_l3/17/03.txt

10 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan zaka gwada zuciyata, idan zaka zo gare ni da dare",
"body": "Anan \"gwada zuciyata\" yana nufin bincika tunanina da muradi na. AT: \"Idan kun bincika tunanina cikin dare\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "bakina ba zai yi saɓo ba",
"body": "Anan ana magana bakin kamar yana iya yin aiki da kansa. Hakanan yana wakiltar kalmomin da mutum yake magana. AT: \"Ba zan yi ƙarya ko yin zunubi da maganata ba\" (Duba: figs_personification da figs_synecdoche)"
}
]