rachelua_ha_psa_tn_l3/15/03.txt

6 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanda baya ɓatanci da harshensa",
"body": "A nan \"harshe\" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. Kalmar \"ya\"tana nufin \"mutum mai\ntsaurin kai\" (Zabura 15: 2). AT: \"Ba ya tsegunta wa mutane maganarsa\" ko \"Ba ya faɗin mugunta game da mutanen da ba su da laifi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]