rachelua_ha_psa_tn_l3/147/02.txt

6 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana warkar da masu karyayyar zuciya ya ɗaure raunukansu",
"body": "Marubuci yana magana game bakincikin da kashe jikin mutane sai ka ce suna da raunuka, kuma Yahweh yana karfafa su sai ka ce yana warkad da waɗancan raunuka. AT: \"Yana karfafa waɗanda suna bakincikin kuma ya taimake su warke daga raunukansu da ake ji\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]