rachelua_ha_psa_tn_l3/143/11.txt

14 lines
464 B
Plaintext

[
{
"title": "maƙiyan rayuwata",
"body": "\"maƙiyan waɗanda na son su dauki raina\""
},
{
"title": "Cikin alƙawarin amincinka ka datse maƙiyana",
"body": "\"Ka nuna alƙawarinka na aminci ta wuri datse maƙiyana\""
},
{
"title": "maƙiyan rayuwata",
"body": "\"maƙiyan rai na\" ko, dauka \"rayuwata\" kamar yadda wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin \"ni,\" \"maƙiyana\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]