rachelua_ha_psa_tn_l3/14/07.txt

10 lines
595 B
Plaintext

[
{
"title": "Oh, dama ceton Isra'ila zai zo daga Sihiyona!",
"body": "Wannan kirari ne. Marubucin yana fadar abin da yake so ko kuma fatan Allah ya yi. AT: \"Ina fatan dai ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona!\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yakubu zai yi murna, Isra'ila ma zata yi farinciki",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Anan dukka \"Yakubu\" da \"Isra'ila\" suna\nwakiltar mutanen Isra'ila. Za a iya haɗa jimloli biyu a cikin fassarar. AT: \"to duk\njama'ar Isra'ila za su yi murna ƙwarai\" (Duba: figs_parallelism da figs_synecdoche)"
}
]