rachelua_ha_psa_tn_l3/135/19.txt

6 lines
271 B
Plaintext

[
{
"title": "shi wanda da ya ke zaune cikin Yerusalem",
"body": "An yi magana game da Allah sai ka ce yana zaune cikin Yerusalem saboda haikalin inda Isra'ilawa suke yin masa sujada a can. AT: \"shi wanda haikalin sa na cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]