rachelua_ha_psa_tn_l3/135/07.txt

6 lines
243 B
Plaintext

[
{
"title": "fito da iska daga rumbunsa",
"body": "Rumbun wuri ne inda ana ajiye abubuwa domin amfani nan gaba. Wannan hasashe na nuna ikon Allah don kula da iska. AT: \"Haddasa iska ta hura ta wurin ikonsa\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]