rachelua_ha_psa_tn_l3/135/01.txt

18 lines
572 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ku yabi sunan Yahweh",
"body": "Sunan Yahweh na gabatad da shi. \"Ku yabi Yahweh\" ko \"Ku yabi shi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ku da kuke tsayawa a cikin haikalinsa",
"body": "Wannan na gabatad da yi wa Yahweh hidima cikin haikalinsa. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yahweh ... Allahnmu",
"body": "Ka tabbata cewa mutane na iya fahimta cewa jimla \"Allahnmu\" na nufin da Yahweh."
}
]