rachelua_ha_psa_tn_l3/130/05.txt

18 lines
897 B
Plaintext

[
{
"title": "Raina",
"body": "\"Raina\" na gabatad da marubucin zaburan. AT: \"ni\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Raina yana jira ",
"body": "Marubuci zabura an yi magana game da shi sai ka ce yana jiran wani abu ne tare da fata. AT: \"Ina ɓege\" ko \"Ina dogara\" ko \"Ina marmarin domin wani abu\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Raina yana jira ... fiye da yadda masu tsaro ke jira domin safiya",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da marmarinsa domin Ubangiji ya taimake shi kamar yadda ya kasance da girma fiye da marmarin waɗanda suke aiki dukkan dare suna dashi domin safiya ta zo. (Dubi: [[:en:ta::vol1:translate:figs_simile]])"
},
{
"title": "masu tsaro",
"body": "Waɗannan sune mutane wanda suke tsare garuruwa ko sauran daga abokan gaba ko yan fashi. Anan tana nufin da mutane wanda sukan tsaya a faɗake da dare suna yin wannan."
}
]