rachelua_ha_psa_tn_l3/130/01.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a wakokin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Daga zurfafa",
"body": "An yi magana game da bakinciki mawallafin sai ka ce ita wani ganga ne. Bakincikinsa ya kan zo ne daga kasan gangan. Sau da yawa a kan yi magana game da bakinciki kamar kasance wani ganga da ke cike daga bisan zuwa kasa. AT: \"Domin ina da bakinciki,\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": " bari kunnuwanka su saurari",
"body": "Kunnuwa na gabatad da Yahweh, amma saboda marubucin ya sani cewa Yahweh yana jin kowane abu, yana tambayar da gaske don Yahweh ya amsa. AT: \"don Allah kasa kunne\" ko \"don Allah amsa\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "roƙe-roƙe na domin jinƙai",
"body": "\"Jinkai\" ba wani abu ba ne da za'a ta jiki ba wa kowa. Mawallafi ya yi tabayar domin Yahweh ya zama mai jinkai zuwa gare shi. AT: \"zuwa ga roke-roke na da kuma zama mai jinkai zuwa gare ni\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]