rachelua_ha_psa_tn_l3/124/04.txt

22 lines
905 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Cikin Waɗannan ayoyi biyu mawallafi yana kwatanta abokan gaba na Isra'ila da ambaliyan ruwa."
},
{
"title": "Da ruwa ya share mu ... da ya shanye mu",
"body": "Wannan yana ci gaba da misali bayyani ne daga aya na baya. Tana bayyana sakamakon da bai faru ba, domin Yahweh hakika yana gefenmu. AT: \"Ruwan bai share mu ba ... bai haɗiye mu ba\" (Dubi: figs_hypo)"
},
{
"title": "Da ruwa ... igiyoyin ... haukan ruwayen",
"body": "Waɗannan jimla na nufin abu daya. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "share mu ... sha ƙarfinmu ... shanye mu",
"body": "Waɗannan jimlar na nufin da abu daya. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Da ruwa ya share mu",
"body": "A nan abokan gaba marubucin an yi magana game da sai ka ce su ambaliya ruwa ne. AT: \"Abokan gaban mu zasu ci nassara akan mu da sauri\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]