rachelua_ha_psa_tn_l3/106/19.txt

14 lines
823 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka yi maraƙi a Horeb suka kuma yi sujada ga sarrafaffar siffar ƙarfe",
"body": "Wannan bayyani za'a iya canji don sake shiryawa domin ta zama da saukin ganewa cewa maraƙi sarrafaffar siffar ƙarfe ne. AT: \"A Horeb, suka yi sarrafaffar siffar ƙarfe na ɗan maraƙi suka kuma yi mata sujada\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Suka musanya ɗaukakar Allah domin siffar maraƙi mai cin ciyawa",
"body": "Wannan na nufi cewa maimakon yi wa Allah sujada suka yi sujada ga siffar maraƙi mai cin ciyawa. AT: \"Suka musanya yin sujada ga ɗaukakar Allah da yin sujada ga siffar mara(Dubi: figs_explicit)mai cin ciyawa\" "
},
{
"title": "ɗaukakar Allah",
"body": "A nan Allah yana nufin da ɗaukakarsa. AT: \"daraja Allahnsu\" ko \"Allah wanda yana daraja\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]