rachelua_ha_psa_tn_l3/106/10.txt

18 lines
733 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya cece su daga hannun ... ya kuma ƙwato su daga hannun",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi abu daya mafi muhimminci kuma suna da amfani tare don jadada cewa Yahweh ya cece su daga maƙiyansu. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "hannun waɗanda suka ",
"body": "A nan \"hanu\" na nufin iko ko kula da. AT: \"Ikon waɗanda suka ƙi su\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "rufe magaftansu",
"body": "Wannan shine hanyar magana da ladabi game da suke nitsewa a cikin ruwa. AT: \"nutsad da abokan gabansu\" (Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Daga nan suka gaskata maganganunsa",
"body": "A nan kalma \"su\" na nufin da magabatansu\" kuma kalman \"sa\" na nufin da \"Yahweh\". "
}
]