rachelua_ha_psa_tn_l3/09/03.txt

6 lines
348 B
Plaintext

[
{
"title": "zauna a kan kursiyinka, mai shari'ar adalci",
"body": "Sarakuna suna da iko su shar'anta mutane, kuma su kan zauna a kan karagarsu lokacin da\nsuke hukunci. Dauda yayi magana kamar Allah sarki ne na duniya. AT: \"kuna yin\nhukunci kamar sarki wanda yake zaune a kan karagarsa, kuma ku masu adalci ne\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]