rachelua_ha_psa_tn_l3/01/06.txt

10 lines
725 B
Plaintext

[
{
"title": "da hanyar adalai",
"body": "Yadda mutane suke rayuwa ana maganarsu kamar wata \"hanya\" ko \"hanya\" da suke tafiya a\nkanta. AT: \"yadda masu adalci ke rayuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "hanyar mugaye za ta lalace",
"body": "Yadda mutane suke rayuwa da abin da suke aikatawa ana maganarsu kamar wata \"hanya\" ko \"hanya\" da suke tafiya a kanta. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) hanyar halakar tana wakiltar\nmiyagu da halakarwa saboda yadda suke rayuwa. AT: \"Mugayen mutane zasu\nmutu saboda yadda suke rayuwa\" ko kuma 2) hanyar lalacewa kwatanci ne na rashin iya\nrayuwa yadda suke yi. AT: \"miyagu ba za su iya rayuwa yadda suke rayuwa ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]