rachelua_ha_psa_tn_l3/141/01.txt

22 lines
924 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "zo wurina da sauri",
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce Yahweh mutum ne wanda ke da bukata ya zo daga wani wuri don ya taimaki shi. Abin da marubucin zabura ya so Yahweh ya yi za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"zo da sauri don ka taimaki ni\" (Dubi: figs_personification da figs_explicit)"
},
{
"title": "addu'ata",
"body": "Marubucin zabura yana son Yahweh ya ji daɖin da shi saboda yana yin addu'a kuma saboda kalmomi addu'arsa. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tãda hannuwana",
"body": "\"hannuwa da na tãda sama.\" Tãda hannuwa wata kalma ce a madaɗin addu'a. Mutane sun tãda hannuwansu sa'ad da suka yi addu'a ko yi yabon Yahweh. Duba yadda ka fassara ta \"tãda hannuwan k "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]