22 lines
1.1 KiB
Plaintext
22 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Yana zartar da hukunci",
|
|
"body": "\"Yana yanke shawarar al'amura cikin gaskiya\" (UDB)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin dukkan waɗanda ake zalumta",
|
|
"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar manufofi. AT: \"domin dukkan mutane da ake zalumta\" ko \"domin dukkan waɗanda wasu mutane suke zalunta\" (Dubi: figs_nominaladj)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ga mayunwata",
|
|
"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar manufofi. AT: \"ga mutane da ke fama da yunwa\" ko \"ga waɗanda suke fama da yunwa\" (Dubi: figs_nominaladj)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "yana ba makafi ganin gari",
|
|
"body": "Yana sa mutum makaho ya gani an yi magana akan sai ka ce Yahweh yana ɓude Idannun mutum. AT: \"ya sa makafi su gani\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh yana tãda waɗanda an tanƙwaresu",
|
|
"body": "Yahweh yana taimakon wani mutum an yi magana akan sai ka ce yana taimakon wani mutum ya tashi tsaye. AT: \"Yahweh na taimakon waɗanda suna kusad fid da zuciya\" ko \"Yahweh ya taimakon waɗanda sun raunana\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |