rachelua_ha_psa_tn_l3/110/07.txt

18 lines
802 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai sha daga rafin bakin hanya",
"body": "Sarkin ya tsaya a taikace kawai domin ya sha kuma sa'an nan ya cigaba da bi maƙiyansa. AT: \"Kamar yadda yana bi maƙiyansa, zai tsaya kawai don ya sha da sauri daga rafin\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "rafin",
"body": "Wannan na nufi da zai sha ruwa daga rafin. Rafin ƙarami korama ne. AT: \"zai sha ruwa daga rafin\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " zai ɗaga kansa",
"body": "Zai yiwu ma'ana su ne 1) sarkin ya ɗaga kansa a sama ko 2) Yahweh ya ɗaga kan sarkin da sama."
},
{
"title": "zai ɗaga kansa sama bayan nasara",
"body": "Mutane su kan su sa'ad da suna nasara, amincewa, da kuma farinciki. AT: \"zai da amincewa ɗaga kansa bayan nasara\" ko \"zai zama da nasara\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]