rachelua_ha_psa_tn_l3/110/01.txt

18 lines
792 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zabura ta Dauda",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zabura ko 2) zaburan game da Dauda ko 3) zabura ta na cikin salo zaburan Dauda. "
},
{
"title": "Ka zauna hannun damana",
"body": "Jimla \"hannun damana\" na nufin da wurin ɗaukaka. AT: \"Ka zauna a wurin ɗaukaka wanda ina da shi domin ka\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "maida maƙiyanka abin takawar ka",
"body": "Anan Dauda na bayyana Yahweh yana sakawa abokan gaba maigidansa a karkashin ikonsa da mulki kamar sa su a karkashin kafansa kamar da karkashin sawaye. AT: \"sa maƙiyanka a karkashin ikonka\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]