rachelua_ha_psa_tn_l3/104/04.txt

18 lines
929 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya mai da iskoki manzanninsa",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) ya sa iska ya iya kawo sako kamar manzo, \"Ya mai da iskoki su zama kamar manzanninsa\" ko 2) \"Ya mai da Manzanninsa masu sauri kamar iska\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)"
},
{
"title": "harsunan wuta kuma bayinsa",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) \"yana sa harsunan wuta su zama kamar bayinsa.\" Yana sa wuta su yi masa hidima kamar yadda bawa zai yi\" ko 2) \"yana mai da bayinsa su zama kamar harsunan wuta \" kuma (Dubi: figs_personification da figs_metaphor) "
},
{
"title": "harsunan wuta kuma bayinsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta wurin nuna bayyani daga layi wanda ya rigaya. AT: \" Ya yi harsunan wuta kuma bayinsa\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Ya kafa tushen duniya",
"body": "Anan jimla \"kafa tushen\" na nufi \"halita.\" AT: \"Ya halita dukkan duniya.\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]