rachelua_ha_psa_tn_l3/75/04.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "kada ku ɗaga ƙahonku ga sammai",
"body": "Asaf yayi magana game da mugayen mutane kamar dabbobi masu ƙaho a kawunansu, yana\nmiƙa wuyansu yana riƙe da kawunansu sama yadda zasu iya tsoratar da sauran dabbobi.\nAT: \"Tabbas musamman kada ku yi alfahari da cewa kun fi Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kada kuyi magana da ɗaga wuya na rashin mutuntawa",
"body": "Asaf yayi magana game da mugayen mutane wadanda suka nuna bijirewa ko kalubalantar\nAllah kamar dabbobi masu ƙaho a kawunansu, suna miƙa wuyansu suna ɗaga kai sama don\ntsoratar da wasu dabbobi. AT: \"da girman kai\" (Duba:"
},
{
"title": "Ba daga gabas ... ɗaukaka take fitowa ba",
"body": "Asaf yayi magana game da wanda ya daga sama kamar dai shi ne aikin dagawa. Ya kuma yi\nmaganar Allah yana ba mutum ƙarfi da ɗaukaka kamar dai Allah yana ɗaga mutumin a sama.\nAT: \"Wanda zai daga ku ba zai zama wanda ya zo daga gabas ba\" ko \"Wanda zai\nkarfafa ku kuma ya sa mutane su girmama ku ba zai kasance daga gabas ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]