rachelua_ha_psa_tn_l3/04/06.txt

14 lines
897 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zai nuna mana wani abu mai kyau?",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) nuna wani abu mai kyau yana wakiltar kawo abubuwa masu\nkyau. AT: \"Wanene zai kawo mana abubuwa masu kyau?\" ko 2) nuna wani abu\nmai kyau yana wakiltar faɗi cewa abubuwa masu kyau sun faru. AT: \"Wanene zai\nce wani abu mai kyau ya faru?\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ka ba zuciyata farinciki",
"body": "Zuciya tana wakiltar mutum. AT: \"Kun ba ni ƙarin farin ciki\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "A cikin salama zan kwanta har barci ya kwashe ni",
"body": "Ana maganar zaman lafiya kamar dai wuri ne. Ana iya sake bayyana wannan don cire sunan\nnan na yau da kullun \"zaman lafiya.\" AT: \"Zan kasance cikin lumana lokacin da\nna kwanta da bacci\" ko \"Ba zan ji tsoron haɗari ba lokacin da na kwanta da barci\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
}
]